目录

信息 关于 Sheik Yahuza Bauchi Qira'a

最新版本3
大小3.4 MB
安装13K+
类别应用程序, Lifestyle
开发人员KareemTKB
IDcom.andromo.dev391844.a
已更新2018-07-29

下载 Sheik Yahuza Bauchi Qira'a 为android 直接链接.

截图 的 Sheik Yahuza Bauchi Qira'a

描述 的 Sheik Yahuza Bauchi Qira'a

下载 Sheik Yahuza Bauchi Qira'a 为android

Sheik Yahuza Bauchi Qira'a

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun alKur'ani maigirma na malam Yahuza Bauchi.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada ku manta kuyi sharing dinta da sauran yanuwa.

Domin samun wadansu Hausa Islamic apps duba cikin Play store. Zaku iya samun:

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam
Dr Abubukar Gumi
Sheikh Kabiru Gombe da sauransu.

Bayan wannan manhajja ta alaramma Yahudha Bauchi, idan akwai wani application da kuke son gani cikin wannan gida zaku iya rubutawa a cikin reviews naku na wannan app.

Domin aikowa da sakon shawarwari a koda yaushe, zaku iya amfani da email din developer.

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

下载 Sheik Yahuza Bauchi Qira'a 为android 直接链接

显示更多


下载 最新版本 →


什么是新的

更新 3

评分
3 评论


大小 3.4 MB
类别 应用程序
开发人员 KareemTKB
谷歌播放 Google Play

Lifestyle →




类似